• Labaran yau

  Bullar bidiyon insali da al'aurarta ya janyo ma budurwa shiga Kurkuku

  Wata dalibar Jami'ar addinin Kirista a kasar Uganda yar shekara 23, ta fada cikin tsaka mai wuya bayan wani faifen bidiyo ya bulla a shafukan yanar gizo inda aka gan budurwar Lillian Rukundo ta tube zindir tana insali da al'aurarta har ta sami biyan bukata.Sakamakon haka ne aka gurfanar da ita a gaban wata Kotu ranar Litinin.

  Mai gabatar da kara ya ce Rukundo ta aikata wannan laifi ne a cikin wani dakin Hotel a gundumar Mukono kuma ta tayar wa jama'a da kwadayi sakamakon bayyana tsiraicinta na zahiri a faifen bidiyon a 2017.

  Rukundo dai bata yi gardama ba , bayan mai gabatar da akara ya karanta mata tuhumar da ake yi mata a gaban Kotu,nan take ta amsa cewa ta aikata laifin.

  An gan hoton bidiyo da ke nuna fuskarta zuwa kafafuwanta zindir tana insali a bayyane, yanzu haka Alkalin Kotun Ms.Mary Babirye ta adana Rukundo a Kurkukun Luzira har zuwa ranar 13 ga watan Juli 2018 domin Kotu ta sami damar ganin faifen bidiyon kafin ta yanke mata hukunci.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bullar bidiyon insali da al'aurarta ya janyo ma budurwa shiga Kurkuku Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });