• Labaran yau

  Baturiya yar shekara 70 ta kulla soyayya da bakar fata yaro dan shekara 19 - Hotuna

  Wata tsohuwa farar fata Monalisa Larson yar shekara 70 ta kulla soyayya da wani yaro tsaran jikanta dan shekara 19 bakar fata a Aziz Mawanda .

  Kafi wannan soyayyar, Monalisa ta auri wani Mawaki Guvnor Ace dan shekara 28, amma daga bisani ta rabu da shi bisa zargin cewa baya kaunarta tsakani da Allah face domin ya cinye mata kudi kuma ya yi amfani da ita domin ya ketare zuwa kasar Turai.

  Mawanda dai ya ce ma Monalis "ina son ki masoyiya ta, Monalisa ta amince ni ma ina sonka masoyina" wannan ya faru ranar 14 ga watan Yuli a Kampala na kasar Uganda.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Baturiya yar shekara 70 ta kulla soyayya da bakar fata yaro dan shekara 19 - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });