• Labaran yau

  Bata gari sun kashe yansanda 4 suka kone gawarsu a Edo - Hotuna

  Wani labari da daga jihar Edo ya ce wasu batagari sun kashe wasu jami'an yansanda 4, kana suka kone gawakin su tare da motarsu a  Sabongidda-Ora na jihar ta Edo.

  Ganau ba jiyau ba Oliha Collins, ya ce wadanda suka kashe yansandan sun yi kwanton bauna ne a cikin daji, bayan 'yansandan sun tsaya a dajin da yake kusa da gari domin su gudanar da aikinsu, direban motarsu na juyawa domin ya gyara tsayuwar motar, kwatsam sai bata garin suka bullo suka buda ma yansandan wuta.

  Bayan sun harbe yansandan, sai bata garin suka banka ma gawakin yansandan wuta tare da motarsu domin su tabbatat cewa yansandan sun mutu.

  Babu waani karin bayani dangane da lamarin kawo yanzu

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bata gari sun kashe yansanda 4 suka kone gawarsu a Edo - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });