• Labaran yau

  Basarake ya banka ma kanshi wuta domin Kotu ta daure shi shekara 5

  Wani mutum dan shekara 69 ya mutu bayan ya banka ma kanshi wuta domin nuna adawa da hukunci da aka yanke mashi a garin Hanoi na kasar Vietnam. An yanke ma Bui Huu Tuan hukuncin daurin shekara 5 kan amfani da iko ba daidai ba.

  Bui shi ne tsohon basaraken kauyen Dao Ngan da ke gundumar Hanoi Chuong, ya fita waje daga wajenda kwamitin kula da hakkin jama'a suke zaune, sai ya zuba ma jikinshi kalanzir kuma ya banka ma kanshi wuta da sanyin safiyar 4 ga watan Juli.

  Kashi 77 na jikin Bui Huu Tuan ya kone, tare da kuna mai tsanani a jijiyoyinsa da kasusuwansa.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Basarake ya banka ma kanshi wuta domin Kotu ta daure shi shekara 5 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });