• Labaran yau

  An kashe wani madugun masu satar mutane da fashi da makami da suka addabi jihohin Arewa

  Hukumar yansanda na jihar Ogun sun yi nassarar bindige wani madugun masu satar mutane domin garkuwa da su da kuma aikata fashi da makami bayan wani artabu da aka yi tsakanin batagarin da jami'an yansanda na shaen FSARS.

  Haka zalika an damke da dama daga cikin yan kunkiyar tare da makamansu da harsasai da dama har da sunfurin harsashin Catridge.

  Bayanai sun ce wadannan batagari tare da madugun nasu da aka kashe, suna cikin gungun masu satar mutane da suka addabi wasu jihohin Arewacin Najeriya da wasu sassa na kudancin kasar. Sakamakon samun bayanan sirri ne ya sa yansanda suka shiga farautarsu  da ya kai ga wannan artabu na harbe harbe da bindigogi kirar AK 47 kafin yansanda su ci galaba a kansu.

  Kwamishinan yansanda na jihar Ahmed Iliyasu, ya shaida wa manema labarai haka yayin da yake gabatar da batagarin ga manema labari ranar Laraba. Ya ce bayan artabu da batagarin, wasu jamai'an yansanda guda biu sun sami raunuka amma an yi masu magani kuma sun dawo bisa kafafuwarsu.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kashe wani madugun masu satar mutane da fashi da makami da suka addabi jihohin Arewa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });