• Labaran yau

  An kama matar aure turmi tabarya tana zina da saurayinta a gidan miji - Hotuna

  Soyayya ruwan zuma inji Hausawa, asirin wasu masoya ya tonu bayan an kamasu suna zina turmi tabarya a dakin masoyiyar wacce matar aure ce.

  Ita wannan matar ta yi aure a kauyen Amokwe, amma sai tsohon saurayinta ya shigo mota ya je Amokwe domin ya sadu da ita.

  Yayin da ya shiga gidanta sai makwabata suka sanar da maigidanta, daga bisani aka kamasu a cikin gidanta na aure a kan gadon mijinta tana zina da masoyinta turmi tabarya.

  Wannan lamari ya faru a kauyen Amokwe na karamar hukumar Oduma  Aninri na jihar Enugu.

  Matasa sun fito da wadannan masoya zindir, kuma suka wulakanta su ta hanyar zagayawa da su a cikin garin Amokwe bayan sun sha dan karen duka.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama matar aure turmi tabarya tana zina da saurayinta a gidan miji - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });