• Labaran yau

  An gudanar da zanga zangar neman Bukola Saraki ya yi murabus - Hotuna

  An gudanar da zangazangar neman shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki ya yi murabus a Illorin babban birnin jihar Kwara ranar Alhamis.

  Rahotanni sun ce Daraktan wata kungiya Yaman Support Group Hon. George O.Towoju ya ce Saraki na ta gudanar da tsarin siyasa da bai yi daidai da abin da jama'arsa suka zabe shi domin ya yi ba, kuma yana yin haka ne domin neman biyan bukatar kansa.

  Majiyarmu ta ce akasarin masu zanga-zangar magoya bayan dan takarar kujerar Gwaamnan jihar Kwara ne Alh. Shu'aibu Yahaya Abdullahi, kuma ya bukaci Saraki ya fayyace ma jama'arsa ko wace jam'iya ce yake.
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An gudanar da zanga zangar neman Bukola Saraki ya yi murabus - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });