• Labaran yau

  An gano gawar mutum 23 a wani dajin wata jiha ta arewacin Najeriya

  isyaku.com | 30-6-2018

  'Yansanda a jihar Zamfara sun gano gawakin mutane 23 da aka kashe kuma a ka bar gawakinsu a cikin wani gandun daji a karamar hukumar Zurmi na jihar ta Zamfara. An kula cewa an yanke wuyan wasu daga cikin gawakin yayin da wasu na dauke da raunukan albarushin bindiga. Akasarin gawakin baligai ne.

  Kakakin 'yansanda na jihar Zamfara SP Muhammed Shehu ya ce, 'yansanda sun sami rahotun cewa an gan wasu gawaki a cikin gandun daji a karamar hukumar Zurmi, sakamakon haka 'yansanda suka je domin su yi bincike.

  Ya kara da cewa jami'ansu na wajen ,kuma tuni an fara binciken sirri game da lamarin.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An gano gawar mutum 23 a wani dajin wata jiha ta arewacin Najeriya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });