• Labaran yau

  Yadda wata matan aure ta kashe mijinta saboda ya ce zai yi mata kishiya

  Wata matar aure mai suna Salamatu Shehu ta yi ajalin mijinta mai suna Mallam Shehu a kauyen Rafin Gero da ke karamar hukumar Anka na Jihar Zamfara kamar yadda jaridar Daily Trust ta wallafa. Read more: https://hausa.naija.ng/1177903-yadda-wata-matan-aure-ta-kashe-mijinta-saboda-ya-ce-zai-yi-mata-kishiya.html#1177903

  Wata matar aure mai suna Salamatu Shehu ta yi ajalin mijinta mai suna Mallam Shehu a kauyen Rafin Gero da ke karamar hukumar Anka na Jihar Zamfara kamar yadda jaridar Daily Trust ta wallafa.

  Salamatu ta yi wa mijinta lahani ne bayan sun samu rashin jituwa sakamakon fada mata cewa ya yana son ya yi mata kishiya kamar yadda wani mazaunin kauyen ya tseguntawa majiyaru.

  Har ila yau wani mazaunin kauyen kuma ya ce mijin matan baya iya biya mata bukata wajen saduwa duk da korafin da ta rika yi. Hakan yasa ya dauki matakin sakin ta saboda ya gaji da irin galaza masa da ta keyi.

  Salamatu da dauki kujera ta buga wa mijinta a kai kuma nan take ya fadi sumame. Mutane sun garzaya dashi zuwa asibiti amma bayan kankanin lokaci sai ya ce ga garinku. Kakakin hukumar Yan sandan jihar Zamfara, SP Muhammad Shehu ya ce wanda ake zargin tana hannun hukuma kuma ta amsa laifin da ake zargin ta da aikatawa.

   "Ana cigaba da gudanar da bincike a sashin binciken masu aikata manyan laifuka (SCID) kuma nan da kankanin lokaci za'a gurfanar da ita gaban kotu. Hukumar ta amfani da wannan damar wajen gargadin mutane su dena daukin doka a hannunsu. "A maimakon hakan, su shigar da kara a caji ofis mafi kusa dasu domin a dauki matakan da suka dace," inji shi.
   


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  hausa.naij.ng
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda wata matan aure ta kashe mijinta saboda ya ce zai yi mata kishiya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });