• Labaran yau

  Yadda wani Pasto ya sha duka bayan an kama shi yana yaga Qur'ani yana konewa

  Wani Pasto a jihar Kogi wanda ba a ambaci sunansa ba domin dalilan tsaro ya sha dan karen duka tare da wata Mata a kusa da wani Masallaci bayan an kama shi yana yaga Alqur'ani yana konewa a garin Ankpa na jihar Kogi.

  Bayanai sun ce wannan lamari fa ya faru ne a kusa da Masallacin garin. Isowar jami'an 'yansanda da wuri ya hana a aika wannan Pasto lahira, domin dai ko ba komi ya daku

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Yadda wani Pasto ya sha duka bayan an kama shi yana yaga Qur'ani yana konewa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama