• Labaran yau

  Yadda jama'a suka tube wani 'dansanda suka yi masa mugun duka bayan ya harbe wata mata ta mutu

  Jama'a da suka fusata a kasuwar Obi da ke jihar Anambra, sun tube wani jami'in 'dansanda zindir kuma suka yi masa dukan kawo wuka bayan 'dansandan ya yi amfani da bindigarsa ya harbe wata mata har lahira a kasuwar

  Bayanai sun bayar da haske cewa, isowar wasu 'yansanda a wajen da lamarin ya faru cikin hanzari ya zama sanadin ceton wannan 'dan talikin domin da jama'a sun kashe shi.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda jama'a suka tube wani 'dansanda suka yi masa mugun duka bayan ya harbe wata mata ta mutu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });