• Labaran yau

  Ya kashe kanshi domin baya da N15.000 da zai biya Asibitin da matarsa ta haihu

  Al'ummar Ozoro da ke karamar hukumar Isoko na jihar Delta sun wayi gari cikin mamaki ganin yadda wani magidanci ya kashe kanshi bayan ya kasa biyan Asibiti N15.000 kasancewa kudin kula da matar kafin ta haihu a Asibitin ranar Laraba.

  Ganin cewa baya da N15.000 da Asibiti ya bukata, kuma matarshi ta riga ta haihu a Asibitin ta hanyar aiki irin na Likita, sakamakon haka magidanci ya zagaya zuwa wani kangon gida ya rataye kanshi har ya mutu.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ya kashe kanshi domin baya da N15.000 da zai biya Asibitin da matarsa ta haihu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });