• Labaran yau

  Ya biye ma zuciya ya daba wa abokin fadarsa wuka har lahira

  Allah mai iko, duk da yake ana cikin watan Ramadana mai falala, amma hakan bai sa wasu mutane fahimta ba, domin dai an gan gawar wani mutum a unguwar Dorayi wanda aka ce wani ne ya daba masa wuka yayin da suke wata zafafar cacan baki, sakamakon haka wannan bawan Allah ya mutu .

  Bayan an lura cewa wannan mutum ya mutu, sai waanda suke fada tare ya yi batan dabo, aka neme shi sama ko kasa.


  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ya biye ma zuciya ya daba wa abokin fadarsa wuka har lahira Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });