• Labaran yau

  Wani Kwarto da kwartuwarsa sun fuskanci tsatstsauran hukunci a arewacin Najeriya


  Wani Kwarto da wata Kwartuwa sun gamu da tsatstsauran hukunci daga wani Alkalin Kotun Shari’ar Musulunci sakamakon kamasu da laifin yunkurin aikata zina da tsakar rana alhali da aurensu, kamar yadda jaridar Aminiya ta ruwaito.

  Wadanda abin ya shafa sune Abubakar Abdullahi da Magajiya Uba, dukkaninsu mazauna unguwar Danmasara dake garin Dutse, babban birnin jihar Jigawa, an kamasu ne a daidai lokacin da Kwarton ke lallaba kwartuwar don ta bashi hadin kai.

  A wani labarin kuma, Alkali Yusuf ya daure wani mutumi mai suna Aliyu Malumawa bayan kama shi da laifin raunata wasu mutane biyu da adda yayin da ya zargesu da satar wayarsa, inda Alkalin ya umarceshi ya biyasu naira dubu arba’in don kulawa da kansu.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  hausa.naij.ng
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani Kwarto da kwartuwarsa sun fuskanci tsatstsauran hukunci a arewacin Najeriya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });