• Labaran yau

  Wa iyazu billahi, maigida ya yanke al'aurar wani kwarto bayan ya kama shi yana lalata da matarshi - Hotuna

  Wani abin al'ajabi ya auku sakamakon yadda wani hoto ya bayyana da ke zagayawa a yanar gizo na yadda wani maigida ya yanke al'aurar wani kwarto da ya kama yana lalata da matarsa a kudancin kasarnan.


  Duk da yake babu ainihin sunan gari da lamarin ya faru, amma an gan yadda maigidan ya yi amfani da wani abu mai kama da aska ko reza ya yanke al'aurar wannan kwarto domin ramuwar gayya ga lalata da ya yi da matarsa.


  Shi dai wannan kwarto yana zaune aka yanke masa al'aura, kuma jini yana malala yayin da yake kuka yana bayar da hakuri, haka ya sa wasu makwabata suka yi amfani da wayarsu ta salula suna daukan hoto da bidiyon wannan kwarto.


  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wa iyazu billahi, maigida ya yanke al'aurar wani kwarto bayan ya kama shi yana lalata da matarshi - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });