• Labaran yau

  Tur, hotunan yadda aka sha dambe a wajen taron jam'iyar APC lokacin da shugaba Buhari ke jawabi

  Daga isyaku.com

  Rahotanni daga birnin Abuja sun ce an gwabza fada tsakanin 'ya'yan jam'iyar APC daga jihar Delta wadanda suka je Eagle Square Abuja domin babban taron jam'iyar APC na kasa a Abuja.

  Duk da yake ba a san takamammen dalilin da ya haddasa wannan fada ba, amma an gan yadda wakilan jam'iyar ta APC daga jihar Delta suka yi ta amfani da iya abin da hannunsu zai iya dauka domin kwada ma junansu, ciki har da katakai, itatuwa, karyayyun kujeri, har da piya wata.

  Tun da farko dai, tawagar APC na jihar Imo sun haddasa 'yan kallo a filin taron, bayan jami'an tsaro na Gwamnan jihar Imo sun yi waje-rod da mataimakin Ggwamnan na Imo Eze daga kan kujerar da yake zaune, wani abin ban mamaki shi ne yadda aka yi amfani da karfin tuwo aka jaye wannan mataimakin Gwamna daga kan kujera da yake zaune a wajen wannan taro.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tur, hotunan yadda aka sha dambe a wajen taron jam'iyar APC lokacin da shugaba Buhari ke jawabi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });