• Labaran yau

  Tuna baya: Kalli hoton wanda ya lashe zaben shugaban kasar Najeriya a 1993 tare da shugaba Abacha

  Wannan hoton tuna baya ne na wanda ya lashe zaben Najeriya a 1993 M.K.O Abiola, Janar Sani Abacha wanda shi ne babban kwamandan sojin Najeriya a waccan lokaci tare da Gwamnan jihar Lagos  Marigayi Sir Michael Otedola. 

  M.K.O Abiola ya lashe zabe karkashin jam'iyar Social Democratic Party SDP inda ya kayar da 'dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyar National Republican Convention NRC watau Alh. Bashir Tofa.

  Shugaban kasa na mulkin soji a waccan lokaci Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya soke zaben bisa wasu hujjoji da ya kira "kurakurai da aikata ba daidai ba a zaben".

  Amma kasashen Duniya tare da wasu manyan kungiyoyi masu zaman kansu sun tabbatar cewa wannan zaben shi ne zabe mafi inganci da aka gudanar da gaskiya a tarihin Najeriya a waccan lokaci.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tuna baya: Kalli hoton wanda ya lashe zaben shugaban kasar Najeriya a 1993 tare da shugaba Abacha Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });