• Labaran yau

  Tsautsayi, karanta yadda hayakin janareto ya yi sanadin mutuwar uwa da 'ya'yanta 5

  Wata mata da 'yayanta guda biyar wanda suka hada da jarirai guda biyu sun mutu sakamakon shakar hayakin janareto a Benin na jihar Edo. Yayin da aka garzaya Asibiti da Mahaifin yaran mai suna Tochukwu Okwueze bayan an same shi da sauran numfashi.

  Lamarin ya faru ne a unguwar Akpata da ke karamar hukumar Egorna jihar ta Edo ranar Litinin.

  Bayanai sun ce an ji karar janareto da aka sa a dakin dafa abinci na gidan wanda Flat ne tsawon dare kafin makwabta su karye kofar gidan bayan an kula ba wanda ya fito daga gidan har zuwa rana.

  Tuni jami'an 'yansanda suka dauke gawakin bayan Kwamishinan 'yansanda na jihar Edo CP Mr. Johnson Kokumo ya tabbatar da faruwar lamarin.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tsautsayi, karanta yadda hayakin janareto ya yi sanadin mutuwar uwa da 'ya'yanta 5 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });