Hukumar da ke kula da lamurran da
suka jibanci samaniya ta kasar Rasha,Roscosmos ta ce za ta yi amfani da
wani hasken lazer mai tsawo mita 3 da share sararin samaniya
Wannan hasken zai share duk wata sharar da ke a kilo a tazarar kilomita 160 zuwa 2000 a sararin samaniya a matsayin.
A cewar Hukumar NASA ta Amurka,akwatina kwadunan shara 500 a samaniya.
Wadannan
bololin wadanda ke ci gaba da shawagi ta kan duniya a gudun kilomita
dubu 30 a sa'a daya,na iya kawo cikas ga taurarun 'yan adan da sauranan
na'urorin da ke samaniya.
Idan an kammala wannan aiyukin kalau,za a tabbatar tsaro ga taurarun 'yan adam da sauran kumbunan da ke sama.
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI