• Labaran yau

  Labari cikin hotuna daga gundumar Aljannare na karamar hukumar Suru a jihar Kebbi

  Wata baiwar Allah kenan a garejin garin Dakingari cikin bayin Allah da ke sayer da Fura da Nonon Saniya domin nema wa kansu abin rufin asiri ta hanyar rike sana'a domin dogaro da kai


  Wasu Manoma a Gundumar Aljannare na jihar Kebbi

  Makiyaya da wani Manomi a gundumar Aljannare

  Mawallafi Isyaku Garba tare da wani masoyin Mujallar isyaku.com a garin Aljannare

  Kalli wani wuri mai ban sha'awa a gundumar Aljannare cikin karamar hukumar Suru a jihar Kebbi

  Yara masu sayar da itace a gefen titin mota kan hanyar Dakingari,koyon sana'a tun yarantaka


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>>
  https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Labari cikin hotuna daga gundumar Aljannare na karamar hukumar Suru a jihar Kebbi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });