• Labaran yau

  Kebbi: Diyar Kwamishinan shari'a na jihar Kebbi ta haifi jarirai 4, 3 maza 1 mace

   Isyaku Garba | Birnin kebbi | 26-6-2018


  Allah mai rahama mai iko, wannan labari shi ne ake kira ainul bushra kuma sakamakon hakuri na zaman aure har shekara 14 babu haihuwa, abin da ya biyo baya shi ne ni'imatu rahma, domin dai wata mata mai suna Laraiba ta haifi jarirai hudu, uku maza daya mace. Laraiba ta haifi wadannan jarirai ne a Asibitin FMC da ke garin Birnin kebbi da misalin karfe 9:30 na daren ranar Litinin 25-6-2018 ta hanyar tiyata watau CS.

  Laraiba diya ce ga Kwamishinan shari'a na jihar Kebbi Hajiya Rahmatu Adamu Gulma.

  Yanzu haka, ita mahaifiya da jarirai suna cikin koshin lafiya.

  Alhamdu lillah, godiya ga madaukakin Sarki Allah.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kebbi: Diyar Kwamishinan shari'a na jihar Kebbi ta haifi jarirai 4, 3 maza 1 mace Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });