• Labaran yau


  Karshen tika-tika-tik, Kotu ta kori karar da Bello S.Yaki ya shigar kan zaben 'dan Bagudu

  Isyaku Garba | 29-6-2018


  Bayanai da suka fito daga babbar Kotu da ake gudanar da shari'ar da Bello S.Yaki ya shigar a gaban ta ta yi watsi da karar a hukunci da ta yanke yau 29-6-2018 a birnin Abuja. Wannan karar an shigar da ita ne inda ake kalubalantar zaben da hukumar zabe INEC ta tabbatar cewa Atiku Bagudu ne ya lashe zaben a 2015.

  Ku kasance tare da mu domin jin cikakken labari yadda lamarin ya kasance.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karshen tika-tika-tik, Kotu ta kori karar da Bello S.Yaki ya shigar kan zaben 'dan Bagudu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama