• Labaran yau

  Karshe alewa kasa, kalli yadda ta kasance da wani kusurgumin 'dan fashi bayan artabu da jami'an tsaro

  Al'ummar Kwale da ke jihar Delta sun wayi gari cikin murna da farinciki bayan sun sami labarin cewa jami'an tsaro sun yi nassarar bindige wani kusurgumin 'dan fashi,'dan kungiyar asiri kuma mai sace mutane wanda ya dade yana addabar al'ummar.

  Shi dai wannan 'dan taliki da ya gamu da ajalisa a hannun jami'an tsaro, shi ne ake dora wa laifin kashe wani matashi 'dan kasuwa da ake kira "Importer".

  An baje gawar wannan mugun kwaro cikin al'umma da ya dade yana addaba domin ya zama darasi ga saura kafin jami'an tsaro su dauke gaawar.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karshe alewa kasa, kalli yadda ta kasance da wani kusurgumin 'dan fashi bayan artabu da jami'an tsaro Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });