• Labaran yau

  Kalli yadda wani attajiri ya bizine mahaifinsa a cikin sabuwar BMV ta Naira Miliyan 32

  Wani labari da ya fito daga kudancin Najeriya ya nuna cewa wani hamshakin attajiri Azubuike, ya karrama gawar mahaifinsa ta hanyar bizine shi a cikin wata mota kirar, BMW SUV wacce aka sayo a kan zunzurutun kudi har Naira miliyan 32 a kauyensu'.

  Wannan irin facaka da kukiya wajen binne gawa ga masu hali a kudancin Najeriya lamari ne na nuna isa da wadata, wanda aka mayar kamar al'ada.

  Wannan lamari ya faru a kauyen Ihiala na karamar hukumar Mbosi na jihar Anambra.


  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli yadda wani attajiri ya bizine mahaifinsa a cikin sabuwar BMV ta Naira Miliyan 32 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama