• Labaran yau

  kalli hotunan yadda Jami'an tsaro suka ci mutunci tsohuwar minista a kofar fadar shugaban Kasa


  Wasu jami'an tsaro da ke aiki a fadar shugaban kasa wato Aso Rock sun ci mutuncin tsohuwar ministan ilimi Oby Ezekwesili yayin da tafi fadar shugaban kasar don yin zanga-zanga a ranar Talata.

  An dai fara zanga-zangar ne a sakatariyar gwamnatin tarayya amma aka tarwatsa mastu zanga-zangar yayin da suka iso gaban fadar shugaban kasa. Jami'an tsaron da suke gadi a kofar shiga Aso Rock sun yi amfani da karfi wajen kwace kwalin da ta ke rike dashi. Tsohuwar ministan ta ki bari jami'an tsaron su kwace kwalin ta yadda wanda hakan ya janyo ya bangaje ta.

  An kuma kwace wayoyi da Kyamaran daukan hotuna daga hannun yan jarida da ke nade abubuwan da ke wakana a wajen.

  A baya dai, Ezekwesili ta shaidawa manema labarai cewa bata gamsu da irin tafiyar hawainiyar da shugaba Buhari ya keyi wajen magance matsalolin tsaro da ke adabar kasar ba.
   

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  hausa.naij.ng
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: kalli hotunan yadda Jami'an tsaro suka ci mutunci tsohuwar minista a kofar fadar shugaban Kasa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });