• Labaran yau

  Illar shaye shaye, kalli abin da wasu bata gari suka yi ma wannan budurwa

  Yanzu haka jihar Anambra tana fama da bala'in yawan aikata fyade ga 'yan mata lamari da ya jefa al'ummar jihar cikin fargaba musamman ganin yadda matsalar ke karuwa. Ko a 'yan kwanakin nan an tsinci gawar wata budurwa mai suna Chioma a kauyen Umuokpa  cikin karamar hukumar Oba Idemili ta kudu bayan wasu batagari da ba'a san ko su waye ba suka yi mata fyade daga bisani suka aika ta lahira babu shiri kuma cikin kazamtaccen yanayi.
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Illar shaye shaye, kalli abin da wasu bata gari suka yi ma wannan budurwa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });