• Labaran yau

  Hotunan 'yan kungiyoyin asiri da ke kashe junansu da 'yansanda suka kama

  Rundunar 'yansanda na jihar Anambra ta yi nassarar damke wadansu 'yan kungiyoyin asiri guda 35 bayan wani samame da ta kai a maboyarsu sakamakon yadda ayyukansu a 'yan makonnin baya ya zama barazana ga tsaro da lafiyar jama'a a fadin jihar.  'Yan makonni da suka gabata ne 'yan kungiyoyin asiri na Black Axe da Vickings suka yi ta farautar junansu suna kashewa tare da barnata dukiyoyin jama'a da basu ji kumabasu gani ba.

  Wadanda aka kama sun fito daga Awka, Obosi, Enugu-Ukwu da Okij.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan 'yan kungiyoyin asiri da ke kashe junansu da 'yansanda suka kama Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });