• Labaran yau

  Hotunan kafin aure na Hauwa Ndimi wacce ke shirin auran Mohammed Yar’adua a Maiduguri.


  Da farko dai an wallafa hotunan kafin aure na Hauwa Ndimi wacce ke shirin auran Mohammed Yar’adua a Maiduguri.

  Sai ga shi a zamana za’a hada auran da na yar’uwarta Meram da angonta a rana guda. Tuni dai an fara sharholiyan wannan aure inda yan uwa da ahlin gidan Indimi ke gwangwajewa. Anyi bikin kamun amare a ranar 27 ga watan Yuni a gidan mahaifinsu biloniya Mohammed Indimi dake Maiduguri

  Amaren sunyi kyau matuka cikin shiga ta alfarma a waje babban taron kamun amaren da aka gudanar a jiya.

  Ga hotunan taron a kasa: 

   

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  hausa.naij.ng
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan kafin aure na Hauwa Ndimi wacce ke shirin auran Mohammed Yar’adua a Maiduguri. Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama