• Labaran yau

  Hotuna: Surukar Zahra Buhari, Hauna na shirin auran kyakyawan sauranyinta


  An fara shirye-shiryen auran yar biloniya Mohammed Indimi, Hauwa da Muhammad Yar’adua. Masoyan na shirin aure ne a watan Yuli inda suka saki hounan kafin aurensu.

  Yayinda mutane ke taya masoyan murna, akwai wata kullaliya cikin lamarin auren. Rahotanni sun kawo cewa Muhammad wanda ke halin samartakansa ya kasance tsohon saurayin yar’uwar Hauwa, Fatima. Sannan kuma cewa shi din ya taba soyayy da Zahra Buhari (wacce ta kasance suruka ga Indimi). Duk wannan ya zamo labari a yanzu tunda masoyan na shirin raya sunnan ma’aiki.

  A hakan ne suka saki hotunan kafin auransu a shafukan zumunta sannan idanun mutae na kan hanyar zuwa Maiduguri domin wannan taro na musamman. Sai dai kannen Hauwa basu wallafa hotunan ba shafukansu na zumunta ba, ba kamar yadda sukanyi ba idan wani daga cikin ahlin gidan zasuyi aure bat a yadda skan taya su muna da nuna daukinsu.
   

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  hausa..naij.ng
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Surukar Zahra Buhari, Hauna na shirin auran kyakyawan sauranyinta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });