• Labaran yau

  Halin kurege: Kalli yadda aka tozarta wadansu barayin akuya bayan sun daku

  A jihar Gombe, dubun wadansu mutane wadanda ake zargi da satar awaki ya cika bayan sun saci wata akuya suka sa a cikin booth na motar su, kuma yayin da suke kokarin tserewa sai wadansu mutane suka ankarar da jama'a. Lamari da ya sa 'yan sintirin sa kai tare da jama'a suka damke wadannan mutane masu halin kurege.


  Wadannan mutane biyu dai sun sha dukar tsiya tare da tozarci daga hannun 'yan sintiri kafin a mika su ga hukumomi.


  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Halin kurege: Kalli yadda aka tozarta wadansu barayin akuya bayan sun daku Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });