• Labaran yau

  Haka kawai aka tsinci gawarsa bayan ya je domin yin sulhu da matarsa da ta yi yaji

  Wani labari da babu dadi ya fito daga garin Kira a karamar hukumar Tai na jihar Rivers inda aka sami gawar wani mutum mai suna Mr Benson Aminadokiye tana lilo daga tagar wani gida a yanayi da ya yi kama da kisan kai da kai.

  Amma wata majiya ta ce, Benson wanda 'dan asalin garin Ogu ne a karamar hukumar Ogu/Bolo na jihar ta Rivers ya sami matsala ne da mai dakinsa, sakamakon haka ta yi yaji ta kwashe nata ya nata tare da 'ya'yanta ta tafi garinsu.

  Daga bisani aka bukaci Benson ya zo domin a yi sulhu da mai dakinsa,bayan ya isa ne bayan kwana daya aka tsinci gawarsa da wata majiya ta ce bisa ga alamu da suka bayyana Benson ya sha duka kafin ya sami kansa a cikin hali da aka ganshi.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Haka kawai aka tsinci gawarsa bayan ya je domin yin sulhu da matarsa da ta yi yaji Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });