• Labaran yau

  Cin amanar uwaye, 'da ya sace kawunsa domin ya karbi kudin fansa naira miliyan 5 tare da abokinsa

  Rundunar 'yansanda na jihar Niger ta damke wani matashi 'dan shekara 20 bisa zargin sace kawunsa domin karbar kudin fansa har Naira miliyan 5.

  An damke Emmanuel Idi tare da abokinsa Muhammadu Kwairi wanda suka hada baki domin su sace kawun Emmanuel watau Haruna Danladi wanda ke zaune a garin Mariga ranar 6 ga watan Mayu.

  Yanzu haka wadannan matasa suna shan tambayoyi a hannun 'yansanda na jihar Niger.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Cin amanar uwaye, 'da ya sace kawunsa domin ya karbi kudin fansa naira miliyan 5 tare da abokinsa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama