• Labaran yau

  Bincike: Ashe duk duniya anfi Sallah da addu'a a kowacce rana a Najeriya, fiye da sauran kasashe

  A sabon bincike da aka fitar a kwanan nan, kan bibiyar jin ra'ayoyiyn jama'a kan ko suna baiwa addinai muhimmanci, ko kuwa suna ibada a kullum, kamar addu'a, sallah, ko zikiri, kasar Najeriya a duniya kaff, ita ce tazo na daya. Kasashen dai da aka bi sun karade duniyar nan, inda aka tuntubi mutane daga bangarori da yawa na fannonin rayuwa, kuma aka gyagije adadinsu har zuwa kashi dari.

  Ga yadda kididdigar ta nuna, masu Sallah/Ibada a kowacce rana:
  1) Najeriya: 95% 
  2) Iran 87% 
  3) Indonesiya 84%
  4) India 75% 
  5) Brazil 61% 
  6) Turkey 60% 
  7) US 55% 
  8) Israel 27% 
  9) Canada 25% 
  10) Norway/Russia 18% 
  11) France 10% 
  12) Jamus 9% 
  13) Ingila 6% 14) Sin 1%
   

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  hausa.naij.ng 
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bincike: Ashe duk duniya anfi Sallah da addu'a a kowacce rana a Najeriya, fiye da sauran kasashe Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });