An daure Julian Manoghan matuki jirgi akan laifin shan giya a lngila.
Mai hukunci a kotun Lewes Jannet Waddicor ta yankewa matukin jirgin saman lngila watanni 8gidan yari.
Da
take yanke hukuncin ta bayyana cewar duk da matukin jirgin ya yi
murabus akwai bukatar abi hakkin kaidar tukin jirage saboda rayuwar
matafiya a koda yaushe ya na hannun matuka ne.
A
farga da matukin jirgi dan kasar Afrika ta Kudu mai shekaru 49 ya yi
tatıl da giya gabanin tukin jirgin da zai tashin da filin tashi da
saukar jirage Gatwick dake kudancin lngila zuwa Mauritaus tafiya da zai
dauki awanni 12 da fasinjoji 300
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
TRT
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI