• Labaran yau

  'Yan fashi sun sare budurwa a hannu domin sun rasa abin da za su sata - Hotuna

  Wata budurwa mai suna Tessy Osso ta gamu da fushin wasu 'yan fashi bayan sun sare ta a hannu domin basu sami abin da za su sata ba a gidanta.

  Ganin sun rasa kudi sun rasa abin da za su sata, sai 'yan fashin suka sareta a hannu da adda suka tafi suka barta jini na malala.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yan fashi sun sare budurwa a hannu domin sun rasa abin da za su sata - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama