• Labaran yau

  Yan bindiga sun kashe wani dan takarar chiyaman na karamar hukuma a APC

  An kashe wani dan takarar shugaban karamar hukuma karkashin jam'iyar APC Jeremiah Ogboyeta a mazabar Jeremi na 3 a karamar hukumar Ughelli ta yamma a jihar Delta.

  Majiyarmu ta shaida mana cewa wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye bane suka bindige shi har lahira da sanyin safiyar yau.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan bindiga sun kashe wani dan takarar chiyaman na karamar hukuma a APC Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama