• Labaran yau

  Yadda yan ta'adda suka kashe jama'a a jihar Taraba - Hotuna

  Mutum 9 ne suka mutu bayan wasu 'yan ta'adda sun kai farmaki a kauyen Tutuwa a karamar hukumar Ussa na jihar Taraba da sanyin safiyar Laraba.

  Kakakin rundunar 'yansanda na jihar Taraba ASP David Misal ya tabbatar da faruwar lamarin.

  Kakakin ya kara da cewa bayan wadanda aka tabbatar sun mutu akwai kuma karin mutane da suka sami munanan raunuka.


  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda yan ta'adda suka kashe jama'a a jihar Taraba - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama