Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yadda wadansu 'yansanda suka yi kokarin kwace bindiga a hannun jami'in NSCDC
May 19, 2018
Kalli yadda wadansu 'yansanda suka yi kokarin kwace bindigar wani jami'in NSCDC a jihar Akwa Ibom. Babu wani cikakken bayani a kan musabbabin wannan yunkurin na 'yansanda. Amma bisa alama jami'in na NSCDC yana cikin wani ofis ne da ake zargin kilan na 'yansanda ne.