• Labaran yau

  Yadda motar 'yansanda ta tsunduma cikin rafi bayan ta biyo wata mota

  Wata motar 'yansanda ta tsunduma cikin wani rafi bayan ta zame yayin da suke bin wata mota a guje wacce ake zargin cewa ta dauko man disel (diesel) a tagwayen hanyoyi na gabacin birnin Port Harcourt.

  Lamarin ya faru da safiyar Litinin, rahotanni sun nuna cewa babu jami'in 'dansanda da ya rasa ransa, amma akwai wadanda suka sami raunuka sakamakon karfin faduwar motar.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda motar 'yansanda ta tsunduma cikin rafi bayan ta biyo wata mota Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama