• Labaran yau

  Yadda 'dansanda ya rasa ransa sakamakon artabu da 'yan fashi - Hotuna

  Wani jami'in dansanda mai mukamin sajen ya rasa ransa yayin wani artabu da wasu 'yan fashi da makami kimanin 20 a Jere kan hanyar Kaduna zuwa Abuja da safiyar Lahadi.

  Rahotanni sun ce wasu mutum hudu sun mutu yayin da mutum 10 suka sami raunuka a wani hadarin mota da ya auku kusa da wajen da aka yi fashi da makamin.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda 'dansanda ya rasa ransa sakamakon artabu da 'yan fashi - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama