• Labaran yau

  Yadda bata gari suka kai farmaki a babban Kotun tarayya da ke Rivers - Hotuna

  Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai wani farmaki a harabar babban Kotun tarayya da ke jihar Rivers suka kashe massu gadi guda biyu tare da lalaata dukiya na miliyoyin naira kafin su gudu.

  Rahotanni sun nuna cewa ana zargin cewa harin zai iya samun nassaba da zabukan APC na mazabu a jihar.  

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda bata gari suka kai farmaki a babban Kotun tarayya da ke Rivers - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama