• Labaran yau

  Yadda ake binciken bindigogin soji kafin isowar shugaba Buhari wajen taro - Hotuna

  Bayanai sun nuna cewa jami'an tsaro na fadar shugaban kasa sukan yi binciken kwakwab a bindigogin da dogarawan sojin fadar shugaban kasa ke amfani da su kafin isowar shugaba Buhari a wajen ko wane sha'ani da soji za su yi masa sintirin bangirma.

  An samo wannan bayani da hotuna ne daga wajen mai daukar hoto na musamman ga shugaba Buhari Bayo Omoboriowo.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda ake binciken bindigogin soji kafin isowar shugaba Buhari wajen taro - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama