• Labaran yau

  Wani chiyaman na jam'iyar APC ya sha mugun duka a hannun matasa

  Akalla mutum 10 ne tare da wani chiyaman na APC a karamar hukumar Etim Ekpo a jihar Akwa IbomMr. Iniobong Akan ya sha mugun duka a hannun wadansu matasa da suka harzuka lokacin taron jam'iyar da aka yi ranar Asabar 

  Rahotanni daga kafafen watsa labarai sun tabbatar da yadda taron jam'iyar APC da aka yi ranar Asabar a kananan hukumomi sun gamu da matsalolin korafe korafe a wasu wurare har da tashe tashen hankali a wasu jihohi.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani chiyaman na jam'iyar APC ya sha mugun duka a hannun matasa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama