• Labaran yau

  Shugaba Buhari ya bayar da umurni a dauki yansanda 6000 aiki

  Shugaba Muhammadu Buhari ya bayar da umurni a dauki sababbin yansanda guda 6000 aiki a fadin Najeriya. Shugaba Buhari ya yi wannan bayani ne a yayin da yake zantawa da sashen Hausa na Muryar Amurka a Washhigton DC.

  Shugaban ya ce ya umurci hukumar yansanda cewa dole ne a dauki akalla mutum daya daga kowane karamar huku cikin kananan hukumomi 776 da ke fadin Najeria.

  Ya ce wannan ya zama wajibi domin ganin a samar da wadataccen jami'ai domin fuskantar kalubalen tsaro.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shugaba Buhari ya bayar da umurni a dauki yansanda 6000 aiki Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama