• Labaran yau

  Shugaba Buhari na tattaunawa yanzu haka tare da Saraki da Dogara - Hotuna

  Yanzu haka shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki tare da Kakakin Majalisar wakilai na tarayya Yakubu Dogara suna wani tattaunawa tare da shugaba Muhammadu Buhari jim kadan bayan dawowarsa daga Daura na ajihara Katsina.

  Babu wani cikakken bayani dangane da makasudin taron, ammam akwai kyakkyawar zaton cewa zasu tattauna zance shugaban 'yansandan Najeriya bisa dambaruwar da ke tsakanin yansanda da Sanata Dino Melaye.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shugaba Buhari na tattaunawa yanzu haka tare da Saraki da Dogara - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama