• Labaran yau

  Mutum 7 sun mutu, wadansu na jinya sakamakon hadarin mota - ISYAKU.COM

  Wani mumunar hadarin mota da ya auku a kan hanyar Azare zuwa Bulkachuwa ya yi sanadin mutuwar mutum bakwai nan take ranar Talata.

  Hadarin ya rutsa ne da wata motar Bas mai lamba BAM 249 XA na Borno Express.

  Wadanda suka sami raunuka kuma an garzaya da su zuwa Asibitin FMC Azare domin samun kulawa.

  Ana shawartar wadanda basu gan 'yan uwansu ba yabayn sun bi wannan hanyar su tuntubi rundunar 'yansanda na jihar Bauuchi.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Mutum 7 sun mutu, wadansu na jinya sakamakon hadarin mota - ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama