• Labaran yau

  Mutum 4 sun mutu sakamakon konewar tankokin mai bayan sun yi karo

  'Yan kwankin baya ne wasu motocin tilera dauke da man fetur suka yi karo sakamakon haka suka kama da wuta a kauyen Juta na karamar hukumar Ukum na jihar Benue.

  Lamarin ya yi sanadin mutuwar mutum hudu hadi da wasu mutum biyu da suka fito daga karamar hukumar mulki ta Sardauna da ke jihar Taraba.


  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mutum 4 sun mutu sakamakon konewar tankokin mai bayan sun yi karo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama