• Labaran yau

  Kotu ta bayar da belin Dino Melaye

  Wata babban Kotun tarayya da ke zamanta a garin Lokoja ta bayar da belin Sanata Dino Melaye a kan Naira Miliyan goma.

  Alkali Nasiru Ajah ya bayar da belin Dino Melaye ne bayan ya yi la'akari da halin rashin lafiyar Sanatan. Ya kuma bukaci dole Sanatan ya samo wanda zai tsaya masa.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kotu ta bayar da belin Dino Melaye Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama