Bankin Cigaban Afirka,ADB ta bayyana sunaye kasashe 5 mafiya arziki na nahiyar bakar fata.
An zabi kasashen duba da kasafin kudi da kuma yawan albarkatun da suka mallaka.
Ga dai sunayen kasashen kamar haka:
Matsayi | Kasashe | Kasafin Kudi |
1 | Najeriya | Dalar Amurka biliyan 450 $ |
2 | Masar | Dalar Amurka biliyan 333 $ |
3 | Afirka ta Kudu | Dalar Amurka biliyan 295 $ |
4 | Aljeriya | Dalar Amurka biliyan 160 $ |
5 | Morocco | Dalar Amurka biliyan 104 $ |
#TRT