• Labaran yau

  Karanta abin da ya faru bayan an kama uba yana zina da diyarsa - ISYAKU.COM

  Al'ada ya banbanta daga al'umma zawa al'umma, jakar magori ta leko kasar Ivory Coast inda ta samo mana labarin yadda aka yi da wani mutum da diyarshi bayan an kama su suna zina a yankin Grand Bassam da ke kasar ta Ivory Coast.

  Rahotanni sun ce wannan mutum ya dade yana zina da diyarshi 'yar shekara 14, kuma ya fara zina da ita tun tana da shekara 9 a Duniya.

  Sakamakon haka aka tilasta su bisa al'adarsu suka yi wanka da cabo, kuma aka samo Rago mai rai, uba ya rike kafa daya diyar ta rike kafa daya na baya, sai aka sare ragon daga bayansa da ransa, Daga bisani an zagaya da su a cikin gari domin kaowa ya gama ganinsu.

  Bayanai sun nuna cewa wannan shi ne tsari na al'adar mutanen garin domin kawar da bala'i da ke iya fada wa al'ummar garin sakamakon wannan abin kunya da mahaifi da diyarsa suka aikata a cikin garin.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karanta abin da ya faru bayan an kama uba yana zina da diyarsa - ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama